Mashal

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shugaban ofishin siyasa na Hamas da kuma dakarun bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas sun fifita ci gaba da gudanar da yaki matukar ba a dauki matakin kawo karshe killace yankin Zirin Gaza ba.
Lambar Labari: 1438794    Ranar Watsawa : 2014/08/12