Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar harkokin ilimi ta kasar Malayzi a ta gabatar da wata shawara ga bangarorin da ke kula da harkokin ilimi kur'an da kuma makarantunsu a cikin kasar Malayzi a kan horar da wasu dalibai kim anin 10,920 a fadin kasar.
Lambar Labari: 1449612 Ranar Watsawa : 2014/09/13