Kira'a

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da aikin daukar sautin kira’a na dan marigayi Abdulbasit Abdulsamad fitaccen makarncin kur’ani na duniya wanda kuma ake tuna shi tare da bin salonsa a dukkanin makarantun kur’ani na duniya.
Lambar Labari: 1451336    Ranar Watsawa : 2014/09/18