Bangaren kasa da kasa, an gudanar da aikin daukar sautin kira’a na dan marigayi Abdulbasit Abdulsamad fitaccen makarncin kur’ani na duniya wanda kuma ake tuna shi tare da bin salonsa a dukkanin makarantun kur’ani na duniya.
Lambar Labari: 1451336 Ranar Watsawa : 2014/09/18