Bangaren kasa da kasa, Muhammad Shauat Aljundi shugaban babbar cibiyar bincike kan harkokin muslunci a Masar tare da masana da dama sun nuna bacin ransu matuka dangane da abin da mujallar kasar faransa ken a cin zarafin manzon Allah (SAW) a cikin lokutana nan.
Lambar Labari: 1457587 Ranar Watsawa : 2014/10/06