Bangaren kasa da kasa, baban mai bayar da fatawa a kasar ya bayyana masu tsatsauran ra’ayi da cewa sun bata sunan alkur’ani da sunnar manzon Allah tare da maye gurbin rahamar addini da kisa.
Lambar Labari: 3124621 Ranar Watsawa : 2015/04/11
Bangaren kasa da kasa, Shauki Allam bababn malami mai bayar da fatawa na kasar Masar ya bayyana wajabcin amsa irin shubhohin da masu akidar kafirta muslmi suke dauke da su domin kare musulunci daga gurbata.
Lambar Labari: 2966327 Ranar Watsawa : 2015/03/11
Bnagaren kasa da kasa, babban malamin kasar Masar mai bayar da fatawa shauki Allam ya bayyana ‘yan kungiyar ta’adda na daesh da cewa suna taka mummunar rawa wajen bakanta sunan addinin musuluci da bata ma;anar ayoyin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 2614531 Ranar Watsawa : 2014/12/02
Bangaren kasa da kasa, babban malami mai bayar da fatawa na kasar Masar Shuki Allam ya bayyana cewa ya zama wajibi kan malamai su mike domin banbanta musulunci da kuma ayyukan ta’addanci da ake aikatawa da sunansa.
Lambar Labari: 1476066 Ranar Watsawa : 2014/11/22
Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci mai bayar da fatawa na kasar Sheikh Shauki Allam ya bayyana cewa masu aikata ta’addanci da sunan muslunci suna juya ma’anar aoyin kur’ani domin cimma burinsu.
Lambar Labari: 1474707 Ranar Watsawa : 2014/11/18