Darul

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar ta bayyana kungiyar yan ta'addan daesh da cewa tana tafka barna da kashe mata da kanan yara duk da sunan yaki a addinin muslunci.
Lambar Labari: 2617672    Ranar Watsawa : 2014/12/11