iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wanda ya wakilci Afirka ta kudu a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ke gudana a jamhuriyar muslunci ya bayyana cewa ya koyo karatun kur’ani ne ta hanyar saurare ba tare da malami ba.
Lambar Labari: 2678832    Ranar Watsawa : 2015/01/06