Filland

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babban kamfanin radiyo da talabijin na kasar Fillad ALE ya sanar a jiya cewa zai fara watsa shirin kur'ani ta hanyar radio.
Lambar Labari: 2902305    Ranar Watsawa : 2015/02/26