Qoran

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ana shirin bude wata cibiya a al-Jubail domin koyar da mata malamai a matsayin wadanda za su rika koyar da ‘yan uawamnsu da kuma kananan yara karatun kur’ani a yankin gabacin Saudiyyah.
Lambar Labari: 2989484    Ranar Watsawa : 2015/03/15