iqna

IQNA

IQNA - Shamsuddin Hafiz mai kula da babban masallacin birnin Paris ya fuskanci wani gagarumin hari daga wannan zauren saboda goyon bayan da yake baiwa Falasdinawa da kuma sukar da yake yi na kawance n da bai dace ba na masu rajin kare hakkin dan adam da kuma zauren yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3491275    Ranar Watsawa : 2024/06/03

Ana ci gaba da kara samun karfafar kawance tsakanin masarautar Saudiyya da gwamnatin yahudawan Isra'ila.
Lambar Labari: 3484560    Ranar Watsawa : 2020/02/25