gayyace

IQNA

Kotun kasar Tunisia ta yanke hukuncin daurin watanni shida a gidan kaso a kan Amina Saharqi kan keta alfarmar kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484986   Ranar Watsawa : 2020/07/15