daukar hoto

IQNA

IQNA - Za a gudanar da bikin koyar da fasahohin muslunci karo na 26 a gidan adana kayan tarihi na Sharjah dake karkashin kulawar sashen kula da al'adu na cibiyar al'adu ta Sharjah dake kasar UAE.
Lambar Labari: 3494220    Ranar Watsawa : 2025/11/19