IQNA – A lardin El Oued na kasar Aljeriya, Sheik al-Bashir Atili, gogaggen malamin kur’ani a masallacin Tijjaniya da ke garin Bayadha, na ci gaba da zaburar da sabbin dalibai ta hanyar haddar kur’ani ta al’ada bisa la’akari da lafuzza da rubutun hannu.
Lambar Labari: 3493243 Ranar Watsawa : 2025/05/12
Jakadan Iran a fadar Vatican;
IQNA - Allon na kunshe da zababbun maganganun Jagoran juyin juya halin Musulunci dangane da Sayyid Masih (a.s.).
Lambar Labari: 3492506 Ranar Watsawa : 2025/01/05
Bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 32 na birnin Doha yana shaida baje kolin kur'ani mai tsarki a kwanakin nan.
Lambar Labari: 3489317 Ranar Watsawa : 2023/06/15
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani tsohon zane na tarihi na na kasar Turkiya da ke koma zuwa karni na 19.
Lambar Labari: 3484120 Ranar Watsawa : 2019/10/05
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin hanyoyi mafi sauki wajen hardar kur’ani mai tsarki a kasar Libya ita ce hanyar rubuta kur’ani a kan allo .
Lambar Labari: 3482478 Ranar Watsawa : 2018/03/16
Bangaren kasa da kasa, an gabatar da shawarwari dangane da muhimmancin gudanar da gyara abangaren koyar da kr’ani a Alljeriya.
Lambar Labari: 3481540 Ranar Watsawa : 2017/05/22