iqna

IQNA

IQNA - Wani gidan burodi a gundumar Mitte ta Berlin a tashar jirgin karkashin kasa ta Alexanderplatz yana sayar da kayan shaye-shaye masu laushi tare da ƙirar Falasɗinawa a cikin firij ɗin abin sha, kuma a kan dandalin tashar jirgin ƙasa ta U5, waɗanda ke jiran jirgin ƙasa na iya ɗaukar lokaci tare da cola, amma ba Coca- Cola, amma "Palestine Cola." Ko "Gaza orange drink" ba tare da sanadarin kafeyin ba.
Lambar Labari: 3492220    Ranar Watsawa : 2024/11/17

IQNA - Kasar Afirka ta Kudu wadda ta bude karar gwamnatin sahyoniyawan a birnin Hague, ta bukaci wannan kotun da ta ba da umarnin dakatar da kai farmakin da wannan gwamnatin ke yi a Rafah.
Lambar Labari: 3491164    Ranar Watsawa : 2024/05/17

Johannesburg (IQNA) Majalisar dokokin Afirka ta Kudu ta kada kuri'ar rufe ofishin jakadancin yahudawan sahyoniya da ke kasar.
Lambar Labari: 3490190    Ranar Watsawa : 2023/11/22

Washington (IQNA) Ta hanyar fitar da wannan sanarwa, kungiyar lauyoyi n Amurka, a yayin da ta yi Allah-wadai da kyamar Musulunci a kasar, ta yi kira da a gudanar da gangamin wayar da kan musulmi da musulmi.
Lambar Labari: 3489625    Ranar Watsawa : 2023/08/11

Tehran (IQNA) wasu daga cikin fitattun mutane a kasar Morocco sun sanya hannu kan takardar yin Allawadai da kulla alaka da Isra’ila da kasar ta yi.
Lambar Labari: 3485471    Ranar Watsawa : 2020/12/18

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun bukaci babbar kotu a Najeriya da ta gudanar da bincike kan batun hana wata daliba saka hijabi.
Lambar Labari: 3482374    Ranar Watsawa : 2018/02/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki wadda ta kebanci ‘ya’yan lauyoyi a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481551    Ranar Watsawa : 2017/05/26