iqna

IQNA

Maballigi musulmi daga Colombia a wurin taron baje kolin kur'ani;
Tehran (IQNA) Islam Abdul Hakim Akbar ya ce: Al'adun sahyoniyawan da suka mamaye kasashen Amurka suna neman rugujewar mutum da iyali, don haka don tunkarar wadannan hare-hare na matsorata, wajibi ne mu yi amfani da dabaru da hanyoyin da suka ginu bisa koyi da Imamai Ma'asumai. Imamai (AS) da Alqur'ani mai girma.
Lambar Labari: 3488950    Ranar Watsawa : 2023/04/10

Tehran (IQNA) Karatun Al-Qur'ani mai kyau da sabon Tauraron Musulman kungiyar kwallon kafa ta kasar Holland ya yi ya ja hankalin masu fafutuka a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3487897    Ranar Watsawa : 2022/09/23

Tehran (IQNA) A cikin shekaru 20 da suka wuce, adadin 'yan kasar Brazil da suka musulunta sakamakon halayya da gwagwarmayar Malcolm X jagoran musulmi bakar fata a Amurka kuma mai kare hakkin bil'adama ya karu matuka.
Lambar Labari: 3487371    Ranar Watsawa : 2022/06/01

Bangaren kasa da kasa, mutanen Chiyapas a Mexico 5500 ne suka karbi addinin muslunci tun daga 1989.
Lambar Labari: 3484130    Ranar Watsawa : 2019/10/08

Bangaren kasa da kasa, mutane 158 ne dukkaninsu ‘yan kasashen ketare suka karbi addinin musulncia kasar Oman.
Lambar Labari: 3481676    Ranar Watsawa : 2017/07/06