IQNA - Malaman tafsirin Ahlus-Sunnah da dama sun ruwaito cewa aya ta 29 zuwa karshen suratu Al-Mutaffafin ruwaya ce ta mujirimai da munafukai da suka yi izgili da Imam Ali (a.s) da wasu gungun muminai, kuma wannan ayar ta sauka ne domin kare hakan.
Lambar Labari: 3492604 Ranar Watsawa : 2025/01/21
Daya daga cikin abubuwan da Musulunci ya yi na'am da shi, shi ne kiyaye hakkin wasu da kiyaye mutuncin dan Adam, wanda za a iya cewa yana daya daga cikin muhimman batutuwan da suka shafi zamantakewa a cikin Alkur'ani.
Lambar Labari: 3487703 Ranar Watsawa : 2022/08/17
Bangaren kasa da kasa, jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta sake yin wani rubutu na izgili ga addinin musulunci.
Lambar Labari: 3481829 Ranar Watsawa : 2017/08/24