Mahajjatan Baytullah al-Haram suna gudanar da babban rukunnan aikin Hajji ta hanyar kasancewa a cikin jejin Arafa da gudanar da ayyukan ibada a ranar Arafat.
Lambar Labari: 3489381 Ranar Watsawa : 2023/06/27
Bangaren kasa da kasa, A jiya laraba ne maniyyata hajjin bana fiye da miliyon biyu ne suka kwarara daga Makka zuwa mina don raya ranar tarwiya da kuma fara aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481850 Ranar Watsawa : 2017/08/31