iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Mahmud Ibrahim Salama fitaccen marubucin kur'ani mai tsarki dan kasar masar ya rasu yana da shekaru 98 da haihuwa.
Lambar Labari: 3481982    Ranar Watsawa : 2017/10/09