iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta sanar da wani yunkurin da take na kafa wani shiri domin wayar da kan al'ummomin duniya dangane da muslunci.
Lambar Labari: 3482163    Ranar Watsawa : 2017/12/03