Beirut (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, ba ma tsoron barazanar da gwamnatin sahyoniyawan sahyoniya za ta yi mana, yana mai jaddada cewa idan har ta kai ga yaki da wannan gwamnatin, to za mu yi yaki da dukkan karfinmu domin murkushe ta.
Lambar Labari: 3490156 Ranar Watsawa : 2023/11/16
Shugaban majalisar musulmin kasar Jamus ya bayyana irin munanan hare-haren da gwamnatin sahyoniyawa ta kai kan fararen hula a Gaza a matsayin laifin yaki.
Lambar Labari: 3490083 Ranar Watsawa : 2023/11/02
A daidai lokacin da duniya ta yi shiru
Gaza (IQNA) Kafofin yada labarai sun fitar da wani faifan bidiyo na yaran Gaza suna rubuta sunayensu a hannayensu domin masu ceto su gane su idan sun yi shahada.
Lambar Labari: 3490020 Ranar Watsawa : 2023/10/22
Tehran (IQNA) Da safiyar yau Asabar ne dai sojojin Isra'ila su ka sanar da shelanta kai hari a kusa da garin Jenin da kuma a cikin sansanonin Palasdinawa ‘ yan gudun hijira da kuma garin Barqin.
Lambar Labari: 3487146 Ranar Watsawa : 2022/04/09
Bangaren kasa da kasa, jami’an gwamnatin Palastine sun bukaci kasashen Afirka da su ci gaba da yin tsayin daka kan wajen bijirewa Trump kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482342 Ranar Watsawa : 2018/01/28
Bangaen kasa da kasa, Taho mu gama mai tsanani da ya barke a tsakanin palasdinawa masu Zanga-zanga da sojojin Sahayoniya, ya yi sanadin shahadar bapalasdine guda da jikkatar wasu da dama.
Lambar Labari: 3482179 Ranar Watsawa : 2017/12/08