IQNA - Labulen Ka'aba baƙar fata ne na alharini da aka yi masa ƙulla ayoyin Alƙur'ani mai girma kuma ana canza shi duk shekara a lokacin aikin Hajji da safiyar Arafa.
Lambar Labari: 3491342 Ranar Watsawa : 2024/06/15
A Lokacin Tsayuwar Arafa:
Bangaren kasad kasa, a yau ne aka fara aiwatar da wani sabon kamfe mai taken sa’a guda tare da kur’ani a daidai lokacin da ake gudanar da taron Arafa.
Lambar Labari: 3480773 Ranar Watsawa : 2016/09/11