iqna

IQNA

IQNA - Wata gobara da ta faru a karshen mako a wani bene da ke birnin Arkdale na jihar North Carolina, ta lalata kusan komai, amma wani kwafin kur’ani mai tsarki ta hanyar mu’ujiza ya tsira.
Lambar Labari: 3492049    Ranar Watsawa : 2024/10/17

Tehran (IQNA) A yau ne aka gudanar da bikin karrama fursunoni 77 da suka haddace kur'ani mai tsarki a gidaje n yarin gwamnatin sahyoniyawan a Gaza.
Lambar Labari: 3488269    Ranar Watsawa : 2022/12/02

Tehran Kungiyar Ansarullah ta yi nasiha ga kasashen larabawan da suka dogara ga Trump wajen samun kariya da taimako domin kisan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3485554    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin gina wasu gidaje guda 14,000 a cikin yankunan palastinawa da ke cikin birnin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482325    Ranar Watsawa : 2018/01/22