Tehran (IQNA) Firai ministan rikon kwarya na kasar Malaysia Mahatir Muhammad ya jaddada cewa ba za su kasa a gwiwa ba wajen kare hakkokin falastinawa.
Lambar Labari: 3484572 Ranar Watsawa : 2020/02/29
Bangaren kasa da kasa, Sadiq Garyani babban malamin addini mai bayar da fatawa a kasar Libya ya caccaki mahukuntan kasar Saudiyya tare da bayyana sua matsayin ‘yan kama karya.
Lambar Labari: 3482375 Ranar Watsawa : 2018/02/07