Bangaren siyasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a Tehran ya bayyana cewa, harin da Amurka ta jagoranci wasu suka kaddamar a kan Syria, wata babbar alama ce kan yadda Amurka take yin watsi da dokokin kasa da kasa, tare da yin gaban kanta wajen aiwatar da siyasarta ta ina da yaki a duniya.
Lambar Labari: 3482588 Ranar Watsawa : 2018/04/20