iqna

IQNA

jagoranci
IQNA - Sanarwar kaddamar da sabbin tarukan kur'ani mai tsarki guda 100 da ma'aikatar kula da harkokin kur'ani ta kasar Qatar ta yi, na nuni da karuwar ayyukan kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3490729    Ranar Watsawa : 2024/02/29

Makkah (IQNA) Sama da alhazai miliyan daya da dubu dari takwas ne suka fara gudanar da ibadar jifa ta Jamrat Aqaba a Mashar Mena a yau ranar Idin babbar Sallah.
Lambar Labari: 3489385    Ranar Watsawa : 2023/06/28

Tehran (IQNA) Kungiyar Rugby ta Duniya ta sanar da cewa: Korar da aka yi wa kungiyar Rugby ta Isra'ila  a gasar cin kofin Afirka ta Kudu a watan da ya gabata ba nuna bambanci ba ne kuma an yi shi ne saboda dalilai na tsaro.
Lambar Labari: 3489068    Ranar Watsawa : 2023/05/01

Tehran (IQNA) Majalisar koli ta siyasar kasar Yemen ta fitar da sanarwa a matsayin martani ga cin zarafi da wulakanta kur'ani mai tsarki da ake ci gaba da yi a kasashen Denmark da Sweden, tare da sanya takunkumin hana shigo da kayayyakin da ake samarwa a wadannan kasashe.
Lambar Labari: 3488905    Ranar Watsawa : 2023/04/02

Tehran (IQNA) Da yammacin ranar 3 ga watan Isfand ne za a gudanar da bikin rufe gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 39 a kasar Iran tare da halartar shugaban kasar a zauren taron kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3488702    Ranar Watsawa : 2023/02/22

Tehran (IQNA) An fara gudanar da tarukan kimiyya na majalisar dokokin duniya karo na 25 a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3488693    Ranar Watsawa : 2023/02/21

Tehran (IQNA) Ta hanyar buga kididdiga, Al-Azhar ta sanar da dimbin ayyukanta na kur'ani da zamantakewa a cikin shekarar da ta gabata.
Lambar Labari: 3488459    Ranar Watsawa : 2023/01/06

Tehran (IQNA) A jiya ne aka cika shekaru bakawai da kisan gillar da sojoji suka yi a Zaria da ke arewacin Najeriya kan magoay bayan harka Islamiyya karkashin jagoranci n Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3488329    Ranar Watsawa : 2022/12/13

Karkashin kulawar kwamitin kasa da kasa
Tehran (IQNA) An fara aikin "Mushaf Umm" da nufin rubuta kur'ani mai tsarki tare da karatunsa guda goma da ruwayoyi ashirin a birnin Istanbul karkashin kulawar wani kwamitin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488241    Ranar Watsawa : 2022/11/27

Tehran (IQNA) Kungiyar Al-Azhar Observer ta sanar da karuwar ayyukan ta'addanci a kasashen Afirka a cikin watan Satumba tare da yin kira da a kara daukar matakai na kasa da kasa domin tunkarar karuwar ta'addanci a kasashen Afirka.
Lambar Labari: 3487961    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Rayuwar zamantakewa tare da Sayyid al-Shohada (AS) / 4
Imam Hussain (a.s) ya gabatar da wannan muhimmin sako ne a daren ranar Ashura na cewa masu ibada su kula da addu’a da jam’i.
Lambar Labari: 3487855    Ranar Watsawa : 2022/09/14

Tehran (IQNA) A yau 22 ga watan Maris ne aka fara taron ministocin harkokin wajen kasashen OIC karo na 48 a birnin Islamabad.
Lambar Labari: 3487080    Ranar Watsawa : 2022/03/22

Limamin da ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran ya ce kowa ya yarda cewa jamhuriyar musulinci ta Iran ta karya kudurin Amurka a kasashen Siriya da Iraki
Lambar Labari: 3483460    Ranar Watsawa : 2019/03/15

Bangaren kasa da kasa, kimanin yahudawan sahyuniya 150 ne suka kutsa kai cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482969    Ranar Watsawa : 2018/09/09

Bangaren siyasa, dubbban daruruwan jama’a ne suka taru yau a hubbaren marigayi Imam Khomeini (RA) domin tunawa da zagayowar lokacin wafatinsa.
Lambar Labari: 3482725    Ranar Watsawa : 2018/06/04

Bangaren siyasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a Tehran ya bayyana cewa, harin da Amurka ta jagoranci wasu suka kaddamar a kan Syria, wata babbar alama ce kan yadda Amurka take yin watsi da dokokin kasa da kasa, tare da yin gaban kanta wajen aiwatar da siyasarta ta ina da yaki a duniya.
Lambar Labari: 3482588    Ranar Watsawa : 2018/04/20