iqna

IQNA

hutu
IQNA - Firaministan kasar Iraki ya ba da umarnin rufe ranar talata 17 ga watan Bahman domin tunawa da shahadar Imam Musa Kazem (AS) a birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3490573    Ranar Watsawa : 2024/02/01

Madina (IQNA) Cibiyar da ke kula da masallacin Al-Nabi ta sanar da gudanar da kwasa-kwasan haddar kur’ani da nassosin ilimi a wannan masallaci a daidai lokacin da ake hutu n bazara.
Lambar Labari: 3489494    Ranar Watsawa : 2023/07/18

Labarai Kan Arbaeen:
Hukumomin kasar Iraki sun sanar da cewa, yanzu haka dai miliyoyin mutane ne daga ciki da wajen kasar suka isa birnin Karbala da ke kudancin kasar domin halartar tarukan ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3487852    Ranar Watsawa : 2022/09/14

Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da bayar da hutu a makarantun kur’ani na kasar saboda corona.
Lambar Labari: 3484603    Ranar Watsawa : 2020/03/09

Bangaen kasa da kasa, fiye da ‘yan majalisar dokokin Iraki 100 sun bukaci a mayar da ranar Ghadir ta zama hutu na kasa baki daya.
Lambar Labari: 3480795    Ranar Watsawa : 2016/09/19