IQNA - Babban daraktan kula da harkokin addinin musulunci, kyauta da zakka na Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da bude rijistar gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na biyu na “Prize Prize” a shekarar 2025-2026.
Lambar Labari: 3494025 Ranar Watsawa : 2025/10/14
Ramallah (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Falasdinu ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da bude ofishin jakadancin Papua New Guinea a birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3489778 Ranar Watsawa : 2023/09/07
Tehran (IQNA) A jiya ne aka bude masallacin Zanjeli mai dimbin tarihi a birnin Ankara tare da halartar jami'an gwamnati da 'yan majalisar dokokin Turkiyya bayan kammala aikin gyare-gyare.
Lambar Labari: 3488344 Ranar Watsawa : 2022/12/16
Tehran (IQNA) Masallacin Bahri dake lardin Qalubiyeh na kasar Masar a daren jiya 4 ga watan Disamba ya samu halartar manyan malamai da manyan malaman kur'ani na wannan kasa a wajen bude shi.
Lambar Labari: 3488235 Ranar Watsawa : 2022/11/26
Tehran (IQNA) A yau ne za a fara bikin bude gasar cin kofin kwallon kafa ta Qatar a karon farko a tarihin wannan gasar ta duniya da karatun kur’ani mai tsarki na wani dan kasar Qatar mai shekaru 20 da haihuwa.
Lambar Labari: 3488203 Ranar Watsawa : 2022/11/20
Tehran (IQNA) A wata mai zuwa ne za a bude wani masallaci da aka yi amfani da fasahar gine-ginen masallacin "Sheikh Zayed" na Abu Dhabi a kasar Indonesia, wanda zai dauki mutane 10,000.
Lambar Labari: 3487990 Ranar Watsawa : 2022/10/11
Babban sakataren kungiyar kusanto da mazhabobin musulunci:
Tehran (IQNA) Hojjat-ul-Islam wa al-Muslimin Shahriari ya sanar da daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan da ke mamaya da kuma yin Allah wadai da shi a matsayin babban taken taron hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa karo na 36.
Lambar Labari: 3487979 Ranar Watsawa : 2022/10/09
Tehran (IQNA) Masallacin da cibiyar Musulunci ta Halifax na kasar Canada, ya bude kofa ga wadanda guguwar ta shafa a baya-bayan nan tare da maraba da su da rabon abinci.
Lambar Labari: 3487933 Ranar Watsawa : 2022/09/30
Tehran (IQNA) An zabi Paul Pogba, dan kasar Faransa Musulman kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, a matsayin wakilin wani kamfani mai fafutuka a fannin Islamic fintech.
Lambar Labari: 3487409 Ranar Watsawa : 2022/06/12
Tehran (IQNA) gwamnatin yahudawan Isra'ila ta bude ofishin jakadanci a birnin Manama na Bahrain.
Lambar Labari: 3486370 Ranar Watsawa : 2021/10/01
Tehran (IQNA) Aljeriya ta sanar da cewa, gwamnatin ta bayar da marnin bude wasu daga cikin masallatan kasar bisa sharudda na kiyaye ka’idojin kiwon lafiya da aka gindaya.
Lambar Labari: 3485072 Ranar Watsawa : 2020/08/10
Tehran (IQNA) an sake bude masallacin haramin Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484591 Ranar Watsawa : 2020/03/06
Bangaren kasa da kasa, a cikin wannan mako ne ake sa ran zaa bude masallatai guda 300 a fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3483595 Ranar Watsawa : 2019/05/01
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron sha biyar ga watan Sha’aban a Husainiyar Wilaya a kasar Thailnad.
Lambar Labari: 3482626 Ranar Watsawa : 2018/05/03