IQNA - Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar da wata sanarwa inda ta bayyana goyon bayanta ga matsayin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas dangane da shirin da shugaban Amurka ya gabatar na dakatar da yakin Gaza.
Lambar Labari: 3493986 Ranar Watsawa : 2025/10/06
IQNA – Bikin ranar musulmin da ake gudanarwa a kowace shekara a birnin Sacramento na jihar California, zai hada da ranar matasa tare da halartar daliban manyan makarantu.
Lambar Labari: 3493166 Ranar Watsawa : 2025/04/28
IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta sanar da cewa: Kasantuwar siffar birnin Kudus da Masallacin Al-Aqsa da kuma yawan halartar bikin mika fursunonin makiya wani sabon sako ne ga 'yan mamaya da magoya bayansu cewa Kudus da Al-Aqsa sun kasance jajayen layi.
Lambar Labari: 3492753 Ranar Watsawa : 2025/02/15
IQNA - Gwamnatin kasar Sweden ta sanar da cewa ta samu shawarwari n shari'a na hana kona kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3491473 Ranar Watsawa : 2024/07/07
IQNA - Ana gabatar da shawarwari n Imam Riza (a.s) guda takwas na karshen watan Sha’aban ga masu sauraro ta hanyar kawo muku daga Abbaslat a cikin littafin Ayoun Akhbar al-Ridha (a.s.).
Lambar Labari: 3490751 Ranar Watsawa : 2024/03/04
Riyadh (IQNA) A ranar Alhamis din da ta gabata ne Riyadh ta sanar da cewa ta gayyaci tawagar kungiyar Ansarullah domin kammala tsagaita bude wuta da tattaunawar zaman lafiya.
Lambar Labari: 3489818 Ranar Watsawa : 2023/09/15
Tehran (IQNA) Yusuf Islam, mawaki kuma mai fafutukar kare hakkin bil'adama musulmi dan kasar Ingila, ya bayar da shawarwari a wata wasika da ya aikewa Sarkin Ingila Charles na Uku a jajibirin nadin sarautarsa.
Lambar Labari: 3489053 Ranar Watsawa : 2023/04/28
Tehran (IQNA) Hukumar lafiya ta duniya ta fitar da shawarwari n kiwon lafiyar masu azumi a cikin watan Ramadan. Shan isasshen ruwa da nisantar soyayyen abinci suna cikin waɗannan shawarwari n.
Lambar Labari: 3488840 Ranar Watsawa : 2023/03/20
Tehran (IQNA) Kiyaye ayyukan ibada na Ramadan na iya zama da wahala ga Musulmai da dama da ke zaune a kasashen da ba na Musulunci ba; Don haka, an tsara aikace-aikacen wayar hannu na musamman don wannan rukunin mutane.
Lambar Labari: 3488828 Ranar Watsawa : 2023/03/18
Tehran (IQNA) Muhammad Al Jasir, shugaban bankin raya Musulunci (ISDB) ya sanar da zuba jarin dala biliyan 1.8 a Najeriya domin bunkasa tattalin arziki da zamantakewa a kasar.
Lambar Labari: 3488081 Ranar Watsawa : 2022/10/27
Tehran (IQNA) Labarin da aka samu daga kafafen yada labaran kasar Jordan na nuni da rufe cibiyoyin kur'ani 68 da gwamnatin kasar ta yi.
Lambar Labari: 3487543 Ranar Watsawa : 2022/07/13
Tehran (IQNA) shugaban majalisar tsaron kasa a Iraki ya sanar da cewa, an kawo karshen yakin da sojojin kawancen Amurka suke yi a Iraki.
Lambar Labari: 3486664 Ranar Watsawa : 2021/12/09
Bagaren kasa da kasa, wata cibiyar bayar da shawarwari ga mata musulmi a kasar Canada ta fara.
Lambar Labari: 3484262 Ranar Watsawa : 2019/11/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron koli na kwamitin kasashen musulmi karo na ashirin da tara a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482821 Ranar Watsawa : 2018/07/10