Shugaban alkalan gasar kur'ani mai tsarki ta Karbala:
Karbala (IQNA) Sheikh Adnan Al-Salehi, daraktan cibiyar Basra Darul-Qur'an kuma shugaban kwamitin alkalai na sashen kula da kur'ani na kasa da kasa na lambar yabo ta Karbala, ya bayyana wannan taron a matsayin wata dama ta jaddada tsarki da matsayin Alkur'ani.
Lambar Labari: 3489458 Ranar Watsawa : 2023/07/12
Mene ne kur’ani ? / 10
Tehran (IQNA) A cikin suratu Mubarakah Binah, Alqur'ani ya gabatar da wannan littafi na Allah mai dauke da daskararrun abun ciki. Kula da wannan ma'anar yana shiryar da mu don ƙarin sani game da Alqur'ani.
Lambar Labari: 3489383 Ranar Watsawa : 2023/06/27
Mene ne Kur’ani? / 4
Kur'ani ya bayyana halaye na musamman kamar abin so a cikin bayaninsa. Menene ma'anar wannan bayanin?
Lambar Labari: 3489265 Ranar Watsawa : 2023/06/06
Ayoyin kur’ani sun yi ishara da daren lailatul kadari karara, kuma kula da wadannan ayoyi zai fayyace mana muhimmancin daren lailatul kadari.
Lambar Labari: 3488956 Ranar Watsawa : 2023/04/11
A mahangar Kur’ani mutum wani halitta ne da ya fi sauran halittu ta hanyar hankali da hikima; Wannan siffa, tare da wasu siffofi, sun sanya mutum ya zama wanda zai gaje Allah a duniya.
Lambar Labari: 3487612 Ranar Watsawa : 2022/07/30
Tehran (IQNA) hudubar ranar Juma’a ta karshe ta watan Sha’aban tana dauke da abubuwa masu nuan babban matsayi da daraja ta watan ramadan.
Lambar Labari: 3485807 Ranar Watsawa : 2021/04/14
Bangaren kasa da kasa, Salama Salamuni wani dan kasar Masar ne mai shekaru 36 da ya rubuta kur’ani cikin watanni 7.
Lambar Labari: 3482836 Ranar Watsawa : 2018/07/16