Tehran (IQNA) shugaba Bashar Assad na Syria ya kada kuri’arsa a zaben shugaban kasa da ake gudanarwa a yau a fadin kasar ta Syria.
                Lambar Labari: 3485951               Ranar Watsawa            : 2021/05/26
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, kwamitin kae hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya nuna rahotonsa dangane da cin zarafin ‘yan kabilar Rohingya.
                Lambar Labari: 3482971               Ranar Watsawa            : 2018/09/10