iqna

IQNA

lokaci guda
Rahotonni na musamman na iqna daga dare na biyu na gasar kur’ani ta Malaysia
Malam Nusratullah Aref Hosseini, mai koyar da tawagar kasar Iran a gasar kur'ani ta kasa da kasa na kasar Malaysia, ya yi ishara da mafi muhimmacin raunin da masu karatun da suka halarci wannan gasa a daren na biyu na wadannan gasa, da damuwa, da karancin numfashi da kuma karancin karatu mai tsafta. shiri, rauni da rashin cikakken shiri na murya, karatu tare da kurakurai.
Lambar Labari: 3488045    Ranar Watsawa : 2022/10/21

Tehran (IQNA) Yusuf Ahmad Hussain matashi ne da yake aikin fenti kuma yana karatun kur'ani a lokaci guda .
Lambar Labari: 3486324    Ranar Watsawa : 2021/09/18

Tehran (IQNA) Shugaban majalisar koli ta siyasa a Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa, abin da al’ummar Yemen suke bukata shi ne dakatar da kisan kiyashin a kansu.
Lambar Labari: 3485706    Ranar Watsawa : 2021/03/02

Tehran (IQNA) Robert Schmuhl fitaccen masani kan harkokin siyasar kasa da kasa a kasar Amurka ya bayyana yanayin da siyasar kasar ta samu kanta  a ciki da cewa babban abin kunya ne.
Lambar Labari: 3485541    Ranar Watsawa : 2021/01/10

Tehran (IQNA) an yi kiran salla a sabon masallaci mafi girma a kasar Aljeriya kafin bude shi.
Lambar Labari: 3484923    Ranar Watsawa : 2020/06/24

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Iraki sun sanar da cewa an kammala daukar dukkanin matakan da suka kamata ta fuskar tsaro domin tarukan Arbaeen da za a gudanar a kasar..
Lambar Labari: 3483053    Ranar Watsawa : 2018/10/18