Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Landan ta yanke hukuncin daurin watanni 8 a wasu mutane biyu, saboda jefa naman alade da suka yia kan masallacin Rahman da ke birnin.
Lambar Labari: 3480905 Ranar Watsawa : 2016/11/03
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun jefa naman alade a kan masallacin Rahman da ke yankin Samars town a cikin birnin Landan na kasar Birytaniya.
Lambar Labari: 3480827 Ranar Watsawa : 2016/10/05