iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Jagoran tawagar masu sanya ido na MDD kan rikicin Yemen ya isa Sana a babban birnin kasar ta Yemen da 'yan Houtsie ke rikeda, bayan da ya ziyarci birnin Aden a jiya Asabar.
Lambar Labari: 3483246    Ranar Watsawa : 2018/12/23