Tehran (IQNA) An gudanar da zanga-zangar nuna adawa da zaben 'yan majalisar dokoki na bogi, da daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan da kuma sakin fursunonin siyasa a Bahrain.
Lambar Labari: 3488131 Ranar Watsawa : 2022/11/06
Tehran (IQNA) A yau ne Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya isa Bahrain a ranar 12 ga watan Nuwamba domin halartar taron "Bahrain for Dialogue".
Lambar Labari: 3488118 Ranar Watsawa : 2022/11/03
Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa wasu fursunonin siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3487056 Ranar Watsawa : 2022/03/15