IQNA - Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da wani faifan bidiyo na Sheikh Naim Qassem, babban sakataren kungiyar, inda a cikinsa ya bayyana sanye da kakin soji kuma a cikin kakkausan lafazi yana jaddada cewa kungiyar Resistance ta Lebanon ba za ta taba mika makamanta ba.
Lambar Labari: 3493777 Ranar Watsawa : 2025/08/27
Rahotanni daga New Zeland, na cewa mutum 49 ne suka rasa rayukansu, kana wasu ashirin na daban suka raunana a yayin wasu tagwayen hare haren bindiga da aka kai kan wasu masallatai biyu a yankin Christchurc.
Lambar Labari: 3483461 Ranar Watsawa : 2019/03/15