tsagaita wuta - Shafi 3

IQNA

Ismail Haniyeh shugaban ofishin siyasa na Hamas ya tabbatar da cewa cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kusa. Sai dai jami'an Hamas na zargin gwamnatin sahyoniyawan da jinkirta tsagaita bude wuta.
Lambar Labari: 3490183    Ranar Watsawa : 2023/11/21

Firaministan yahudawan sahyoniya ya ce idan aka mika mutanen ga Hamas, za a tsagaita bude wuta na wucin gadi a Gaza.
Lambar Labari: 3490162    Ranar Watsawa : 2023/11/17

New York (IQNA) Wakilin hukumar Falasdinu a Majalisar Dinkin Duniya Riyad Mansour ya bayyana a safiyar yau Talata a lokacin da yake jawabi a taron kwamitin sulhun cewa babu wani wuri mai aminci ga mazauna zirin Gaza, Hakan na nufin a kowace sa'a ana kashe yara 12 a Gaza kuma dubban Falasdinawa na mutuwa.
Lambar Labari: 3490068    Ranar Watsawa : 2023/10/31

Riyadh (IQNA) A ranar Alhamis din da ta gabata ne Riyadh ta sanar da cewa ta gayyaci tawagar kungiyar Ansarullah domin kammala tsagaita bude wuta da tattaunawar zaman lafiya.
Lambar Labari: 3489818    Ranar Watsawa : 2023/09/15

Tehran (IQNA) Ofishin Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Yemen ya ce, ana binciken yiwuwar dakatar da bude wuta a kasar a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487077    Ranar Watsawa : 2022/03/21

Tehran (IQNA) Dakarun da ke biyayya Khalifa Haftar a kasar Libya sun sanar da tsagaita wuta a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3484819    Ranar Watsawa : 2020/05/20

Bangaren kasa da kasa, Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya jinjinawa ministan harkokin wajen Iran akan tayin dakansa wajen kalubalantar Amurka
Lambar Labari: 3483950    Ranar Watsawa : 2019/08/15