Tehran (IQNA) miliyoyin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3485258 Ranar Watsawa : 2020/10/08
Tehran (IQNA) miliyoyin jama'a ne suke ci gaba da yin tattaki daga sassa daban-daban na kasar Iraki, suna kama hanyar zuwa birnin Karbala domin ziyarar arbaeen a wannan shekara, duk kuwa da cewa ana daukar kwararan matakai domin kaucewa kamuwa ko yada cutar corona a tsakanin masu ziyara.
Lambar Labari: 3485245 Ranar Watsawa : 2020/10/05
An gudanar da zaman juyayi a ranar Tasu’a Hussainiyar Imam Khomaini da ke Tehran.
Lambar Labari: 3484032 Ranar Watsawa : 2019/09/09