Tehran (IQNA) miliyoyin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS).
Miliyoyin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS) a hubbarensa mai daraja da ke garin karbala.