IQNA - Kotun kolin kasar Saudiyya ta sanar da cewa, a ranakun Alhamis 5 ga watan Yuni da Juma'a 6 ga watan Yuni ne za a tsaya a Arafat, wanda shi ne kololuwar aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3493325 Ranar Watsawa : 2025/05/28
IQNA - Kamfanin Jiragen Sama na Saudi Arabiya ya sanar da cewa a cikin watan Ramadan kusan fasinjoji miliyan 7 da mahajjata aikin Hajji da Umrah ne suka bi ta filayen jiragen saman Saudiyya hudu.
Lambar Labari: 3493058 Ranar Watsawa : 2025/04/07
IQNA - Shugaban jami'ar Azhar ya ce: kur'ani mai girma yana kunshe da mu'ujizozi masu yawa na kimiyya kuma wannan mu'ujiza ta bai wa masana kimiyya mamaki a fagage daban-daban.
Lambar Labari: 3492037 Ranar Watsawa : 2024/10/15
IQNA - Rahoton na shekara-shekara na Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya nuna karuwar ta'addancin da ake yi wa yara a shekarar 2023. A cewar wannan rahoto, gwamnatin Sahayoniya ta kasance kan gaba a cikin masu take hakkin yara a duniya.
Lambar Labari: 3491326 Ranar Watsawa : 2024/06/12
Tehran (IQNA) Yarda da sauye-sauyen rayuwa a cikin al'ummar Japan ya haifar da karuwar al'ummar musulmi a wannan kasa.
Lambar Labari: 3489199 Ranar Watsawa : 2023/05/25
Tehran (IQNA) A safiyar yau Lahadi 15 ga watan Janairu ne aka fara yanke hukunci kan matakin share fage na maza na gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 39 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran mai taken "littafi daya al'umma daya".
Lambar Labari: 3488509 Ranar Watsawa : 2023/01/16
Tehran (IQNA) yahudawan Ethiopia 316 sun isa birnin Tel aviv a yau bayan da gwamnatin Isra’ila ta ba su damar yin hijira daga kasarsu.
Lambar Labari: 3485426 Ranar Watsawa : 2020/12/03
Tehran (IQNA) ana hada gawawwakin musulmi da corona ta kashe domin yi musu kabarin bai daya a kudu maso gabashin birnin Landan.
Lambar Labari: 3484712 Ranar Watsawa : 2020/04/14
Bangaren kasa da kasa, adadi n mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa a Kashmir ta Pakistan ya karu.
Lambar Labari: 3484086 Ranar Watsawa : 2019/09/25