Tehran (IQNA) Kiyayyar Islama da ƙaura da kwararru ke yi daga FaransaTehran (IQNA) Masana sun ce duk da cewa kasar Faransa ce kasar da ta fi yawan musulmi a nahiyar Turai, amma wariya da ake nunawa a kasar na tilastawa manyan musulmin kasar neman ingantacciyar damar aiki a al'ummomin da suka amince da addininsu.
Lambar Labari: 3488812 Ranar Watsawa : 2023/03/15
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan Musulunci ta duniya tare da hadin gwiwar jami'ar Columbia, ta kafa wata cibiya ta bincike da ilimi a fagen tattaunawa da zaman tare a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3488275 Ranar Watsawa : 2022/12/03
Tehran (IQNA) Iran ta yi Allah wadai da wulakanta kur'ani da cin mutuncin wurare masu tsarki na Musulunci a birnin Hamburg
Lambar Labari: 3487656 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Bangaren kasa da kasa, a gefen taron makon hadin kan musulmi a gudanar da taron malaman gwagwarmaya.
Lambar Labari: 3484248 Ranar Watsawa : 2019/11/17