iqna

IQNA

tsirrai
IQNA - Sashen furanni da tsirrai na hubbaren Imam Hussaini  ya halarci bikin furanni da tsirrai na duniya karo na 13 da ake gudanarwa a Bagadaza.
Lambar Labari: 3491033    Ranar Watsawa : 2024/04/23

Ma'aikatar da ke kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da buga littafin "Tsirrai a cikin Alkur'ani" da nufin yada ilimin kur'ani a tsakanin kungiyoyi daban-daban musamman matasa.
Lambar Labari: 3489277    Ranar Watsawa : 2023/06/08

Tehran (IQNA) An bude wani baje kolin zane-zane na tsirran kur'ani mai tsarki a garin Kew dake birnin Landan.
Lambar Labari: 3488933    Ranar Watsawa : 2023/04/07

Surorin Kur’ani  (55)
Suratul Rahman tana kallon duniya a matsayin wani tsari da mutane da aljanu suke amfani da su. Wannan sura ta raba duniya kashi biyu, duniya halaka da lahira. A duniya mai zuwa, an raba farin ciki da kunci, albarka da azaba.
Lambar Labari: 3488483    Ranar Watsawa : 2023/01/10

Ilimomin Kur’ani  (9)
Tafsirin kimiyyar da aka yi amfani da su a cikin kur’ani sun nuna cewa bisa ga abin da masana kimiyyar zamani suka tabbatar, akwai daidaito tsakanin rabon tsirrai a doron kasa da ma’aunin carbon din da suke sha da iskar oxygen da suke fitarwa.
Lambar Labari: 3488314    Ranar Watsawa : 2022/12/10

An samar da wani tsari na na’ura mai kwakwalwa da zai taimaka masu ziyarar lambun Quranic Park a cikin harsuna 8.
Lambar Labari: 3484473    Ranar Watsawa : 2020/02/01