Ma'anar kyawawan halaye a cikin Kur'ani / 21
Tehran (IQNA) Idan aka yi la’akari da cewa zalunci da tawaye wani yanki ne da ba za a iya raba su ba na duniyar yau. Wace hanya ce mafi kyau da ’yan Adam za su bi don yaƙar wannan?
Lambar Labari: 3489681 Ranar Watsawa : 2023/08/21
Tehran (IQNA) Fursunoni 150 da suka haddace kur’ani baki daya a wata gasa ta musamman ta addini da al’adu ta ‘yan gidan yari na Aljeriya a yayin wani biki da aka gudanar a wannan kasa.
Lambar Labari: 3489023 Ranar Watsawa : 2023/04/23
A duk lokacin da mutum ya nemi gafarar Allah, Allah yana karbansa ko da kuwa an kore shi tsawon rayuwarsa; Ta yadda Alkur’ani mai girma ya gabatar da tuba a matsayin daya daga cikin abubuwan da ke tabbatar da ceton dan Adam.
Lambar Labari: 3488996 Ranar Watsawa : 2023/04/17
Tehran () jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya amince da yin afuwa ga wasu fursunoni da kuma sassauta hukunci a kan wasu.
Lambar Labari: 3485630 Ranar Watsawa : 2021/02/08
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa ga wasu furnoni da ke gidan kaso a kasar.
Lambar Labari: 3484505 Ranar Watsawa : 2020/02/10