Tehran (IQNA) Shugaban Cocin Orthodox na Girka a birnin Kudus, a wata ganawa da tawaga daga Ingila, ya jaddada alakar da ke tsakanin Kirista da Musulmi, ya kuma bayyana cewa yana adawa da duk wata wariya da kyama.
Lambar Labari: 3489117 Ranar Watsawa : 2023/05/10
Tehran (IQNA) A cikin 2021, Ostiriya ta shaida fiye da shari'o'i 1,000 na nuna wariya ga musulmi, kuma mata musulmi masu lullubi sun fi fuskantar kyamar Islama.
Lambar Labari: 3488921 Ranar Watsawa : 2023/04/05
Tehran (IQNA) Kiyayyar Islama da ƙaura da kwararru ke yi daga FaransaTehran (IQNA) Masana sun ce duk da cewa kasar Faransa ce kasar da ta fi yawan musulmi a nahiyar Turai, amma wariya da ake nunawa a kasar na tilastawa manyan musulmin kasar neman ingantacciyar damar aiki a al'ummomin da suka amince da addininsu.
Lambar Labari: 3488812 Ranar Watsawa : 2023/03/15
Tehran (IQNA) Cibiyar mata masu hijira da ke Riverdale, Ontario, Canada, ta kafa wani layi na musamman don ba da shawara kan wariya da kyamar Musulunci.
Lambar Labari: 3488531 Ranar Watsawa : 2023/01/20
Tsoffin ministocin Turai:
Tehran (IQNA) Tsoffin ministocin harkokin wajen kasashen Turai sun bayyana manufofin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Falasdinawa a matsayin "laifi na wariya .
Lambar Labari: 3488088 Ranar Watsawa : 2022/10/29
Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, za a gudanar da zama domin yin bahasi kan cin zarafi da kuma nuna wa bakaken fata wariya da ake yi a Amurka.
Lambar Labari: 3484897 Ranar Watsawa : 2020/06/15
Tehran (IQNA) Musulmin kasar Amurka sun mayar da martani mai zafi dangane da kalaman izgili da Trump ya yi a kan musulmi da kuma ayyukan ibada da suke gudanarwa a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484727 Ranar Watsawa : 2020/04/20
Tehran (IQNA) Sabuwar dambawar siyasa ta kabilanci da nuna bambanci da wariya ga musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484578 Ranar Watsawa : 2020/03/02