IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta yi Allah wadai da harin da wani maharin ya kai kan mutane a kasuwar Kirsimeti da ke birnin Magdeburg a gabashin Jamus, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama da kuma jikkata.
Lambar Labari: 3492424 Ranar Watsawa : 2024/12/21
Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da harin da aka kaddamar a birnin Mogadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3485613 Ranar Watsawa : 2021/02/02
Tehra (IQNA) Kakakin ma’aikar harkokin wajen Iran ya mayar wa ministan harkokin wajen kasar Faransa da martani, kan hukuncin da kotu a Iran ta yanke a kan wata ba’iraniya mai takardun zama ‘yar kasar Faransa.
Lambar Labari: 3484846 Ranar Watsawa : 2020/05/29