al’ummar kasar Lebanon

IQNA

Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Ozma Sayyid Ali Sistani ya mika sakon ta’aziyya ga al’ummar kasar Lebanon, biyo bayan mummunan hatsarin da ya faru a birnin Beirut .
Lambar Labari: 3485061   Ranar Watsawa : 2020/08/06