iqna

IQNA

Duk da akidar secularization a kasashen yamma
Tehran (IQNA) A lokacin da nake shirya littafai na, wasu daga cikinsu sun fado daga kan shiryayye, daya daga cikin littattafan nan kuwa Alqur'ani ne. Lokacin da na dauko shi, babban yatsana yana kan aya ta 46 a cikin suratul Hajj, inda yake cewa: “Ido ba su makanta, amma zukata sun makance.
Lambar Labari: 3488557    Ranar Watsawa : 2023/01/25

Tehran (IQNA) Gidan Talabijin na kasar Sweden ya kori wata ‘yar jarida mai sukar dan siyasar da ke cin mutuncin musulmi da keta alfarmar kur'ani mai tsarki, bisa hujjar cwa ‘yar jaridar ta nuna rashin kishin kasa.
Lambar Labari: 3487203    Ranar Watsawa : 2022/04/23

Tehran (IQNA) mutumin nan dan kasar Danmark mai tsananin kiyayya da addinin muslunci Rasmus Paludan ya fuskani matsala a wasu kasashen turai tare da hana shi kona kur’ani .
Lambar Labari: 3485362    Ranar Watsawa : 2020/11/13

Tehran (IQNA) cibiyar da ke sanya ido kan kyamar musulmi a nahiyar turai ta yi Allawadai da wadanda suka kona kur’ani a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3485174    Ranar Watsawa : 2020/09/12