iqna

IQNA

Aikin Hajji A cikin Kur’ani / 8
IQNA – Alkur’ani mai girma a cikin aya ta 96-97 a cikin suratu Al Imrana ya gabatar da dakin Ka’aba a matsayin wuri na farko da aka gina a bayan kasa domin mutane su rika bautar Allah.
Lambar Labari: 3493388    Ranar Watsawa : 2025/06/09

IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta Masar ta kaddamar da wani shiri na musamman na tsaftace masallatai da kura a fadin kasar domin karbar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3492793    Ranar Watsawa : 2025/02/23

IQNA - Wata gobara da ta faru a karshen mako a wani bene da ke birnin Arkdale na jihar North Carolina, ta lalata kusan komai, amma wani kwafin kur’ani mai tsarki ta hanyar mu’ujiza ya tsira.
Lambar Labari: 3492049    Ranar Watsawa : 2024/10/17

Falsafar Hajji a cikin kur'ani / 3
IQNA - Suna tafiya kafada da kafada suna ba da tushe ga juyin juya halin ɗabi'a a cikin shirye-shiryen zukata, suna juya shafin rayuwar ɗan adam ta hanya mara misaltuwa da fara sabon shafi a rayuwarsa.
Lambar Labari: 3491329    Ranar Watsawa : 2024/06/12

IQNA – An Gano lafiyayyan shafi na kur'ani kusa da gawar wata mata da ta yi shahada a Rafah ya tada hankalin masu amfani da shi a sararin samaniya.
Lambar Labari: 3491238    Ranar Watsawa : 2024/05/28

IQNA - Duk da yanayin gudun hijira, yaran Falasdinawa na ci gaba da koyon kur'ani mai tsarki a sansanonin birnin Rafah da ke kudancin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490516    Ranar Watsawa : 2024/01/22

A wata wasika zuwa ga kwamitin sulhu
New York (IQNA) Bisa la'akari da irin yadda aka kashe bil'adama a Gaza, Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya aike da wasika zuwa ga shugaban kwamitin sulhun inda ya yi nuni da sashi na 99 na Yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya inda ya jaddada cewa: "Babu inda za a iya samun tsaro a Gaza."
Lambar Labari: 3490269    Ranar Watsawa : 2023/12/07

Zakka a Musulunci / 1
Tehran (IQNA) Zakka a ma’anar shari’a tana nufin wajibcin biyan wani adadi na wasu kadarorin da suka kai ga wani adadi, Zakka ba ta kebanta da Musulunci ba, amma a addinan da suka gabata ma.
Lambar Labari: 3489960    Ranar Watsawa : 2023/10/11

Stockholm (IQNA)  Ministan harkokin wajen Sweden Tobias Billström zai gudanar da wasu sabbin tarurruka a Saudiyya, Oman da Aljeriya nan ba da jimawa ba don sake gina alaka bayan kona kur'ani a kasarsa a wannan shekara.
Lambar Labari: 3489932    Ranar Watsawa : 2023/10/06

Ministan Awkaf na Aljeriya:
Aljiers (IQNA) Youssef Belmahdi, ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya, ya dauki makarantun kur'ani a matsayin wata hanya ta tsaro da za ta tunkari dabi'un da suka saba wa addini da kimar Musulunci a cikin al'umma.
Lambar Labari: 3489857    Ranar Watsawa : 2023/09/22

Melbourne (IQNA) Rundunar 'yan sandan birnin "Melbourne" ta kasar Ostireliya ta sanar da cewa za ta samar da tsaro ga tarukan ranar Ashura a wannan birni da za a yi a ranar Asabar.
Lambar Labari: 3489546    Ranar Watsawa : 2023/07/27

Mene ne kur’ani ? / 10
Tehran (IQNA) A cikin suratu Mubarakah Binah, Alqur'ani ya gabatar da wannan littafi na Allah mai dauke da daskararrun abun ciki. Kula da wannan ma'anar yana shiryar da mu don ƙarin sani game da Alqur'ani.
Lambar Labari: 3489383    Ranar Watsawa : 2023/06/27

Tehran (IQNA) an samu littafin Injila na farko da aka rubuta shi tare da hotuna.
Lambar Labari: 3485251    Ranar Watsawa : 2020/10/06