Tehran (IQNA) wasu manyan kungiyoyin musulmi a Faransa sun yi watsi da dokar Macron a kan musulmi.
Lambar Labari: 3485579 Ranar Watsawa : 2021/01/22
Tehran (IQNA) A irin wannan ranar ce manzon Allah (saw) ya yi wafati, kamar yadda kuma a irin wannan ranar ce Imam Hassan Almujtaba (AS) ya yi shahada.
Lambar Labari: 3485279 Ranar Watsawa : 2020/10/16