iqna

IQNA

miliyan
Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya da hukumar lafiya ta duniya da kuma hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, yayin da suke nuna matukar damuwarsu kan halin da girgizar kasar ta shafa a kasar Syria ke ciki, sun jaddada bukatar gaggauta kai dauki ga wadanda girgizar kasar ta shafa.
Lambar Labari: 3488644    Ranar Watsawa : 2023/02/11

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Bangaladesh na shirin kwashe ‘yan gudun hijirar Rohingya dubu 103 daga sansanoninsu zuwa wani tsibiri mai nisa.
Lambar Labari: 3483426    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron girmma makaranta da mahardata kur’ani mai tsarki na kasar Mauritaniya da suka nuna kwazoa gasar kur’ani ta kasar karo na biya.
Lambar Labari: 3481076    Ranar Watsawa : 2016/12/28

Bangaren kasa da kasa, hukumomi a Iraki sun ce ya zuwa yanzu 'yan kasashen waje kimanin miliyan daya da rabi ne suka shiga cikin Iraki domin ziyarar arba'in na Imam Hussain (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3480944    Ranar Watsawa : 2016/11/16